Zab 69:2 HAU

2 Ina nutsewa cikin laka mai zurfi,Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi,Na tsunduma cikin ruwa mai zurfi,Raƙuman ruwa kuwa sun kusa kashe ni.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:2 a cikin mahallin