Zab 69:3 HAU

3 Na gaji da kira, ina neman taimako,Maƙogwarona yana yi mini ciwo,Idanuna duka sun gaji,Saboda ina zuba ido ga taimakonka.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:3 a cikin mahallin