Zab 71:22 HAU

22 Hakika zan yabe ka da garaya,Zan yabi amincinka, ya Allahna.Da garayata zan yi maka waƙoƙi,Ya Mai Tsarki na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Zab 71

gani Zab 71:22 a cikin mahallin