Zab 71:23 HAU

23 Zan ta da muryar farin cikiSa'ad da nake raira maka waƙar yabbai,Zan raira waƙa da zuciya ɗaya,Gama dā ka fanshe ni.

Karanta cikakken babi Zab 71

gani Zab 71:23 a cikin mahallin