Zab 73:8 HAU

8 Sukan yi wa waɗansu ba'a,Suna faɗar mugayen abubuwa,Masu girmankai ne su, suna shawaraA kan yadda za su zalunci waɗansu.

Karanta cikakken babi Zab 73

gani Zab 73:8 a cikin mahallin