11 Ku ba Ubangiji Allahnku abin da kuka alkawarta masa,Dukanku sauran al'umma da kuke kusa, ku kawo masa kyautai.Allah yakan sa mutane su ji tsoronsa,
Karanta cikakken babi Zab 76
gani Zab 76:11 a cikin mahallin