10 Kwana guda da za a yi a Haikalinka,Ya fi kwana dubu da za a yi a wani wuri dabam.Na gwammace in tsaya a ƙofar Haikalin Allahna,Da in zauna a gidajen mugaye.
Karanta cikakken babi Zab 84
gani Zab 84:10 a cikin mahallin