Zab 84:11 HAU

11 Ubangiji shi ne makiyayinmu, sarkinmu mai daraja,Yakan sa mana albarka, da alheri, da daraja,Ba ya hana kowane abu mai kyau ga waɗanda suke aikata abin da yake daidai.

Karanta cikakken babi Zab 84

gani Zab 84:11 a cikin mahallin