Zab 84:2 HAU

2 A can nake so in kasance!Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji.Da farin ciki mai yawa zan raira waƙa ga Allah Mai Rai.

Karanta cikakken babi Zab 84

gani Zab 84:2 a cikin mahallin