Zab 9:13 HAU

13 Ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai!Ka dubi irin wulakancin da maƙiya suka yi mini!Ka kuɓutar da ni daga mutuwa, ya Ubangiji,

Karanta cikakken babi Zab 9

gani Zab 9:13 a cikin mahallin