Zab 9:14 HAU

14 Domin in iya tsayawa a gaban jama'ar Urushalima,In faɗa musu dukan abin da ya sa nake yabonka.Zan yi farin ciki saboda ka cece ni.

Karanta cikakken babi Zab 9

gani Zab 9:14 a cikin mahallin