Zab 126:6 HAU

6 Su waɗanda suka yi kuka a sa'ad da suka fita suna ɗauke da iri,Za su komo ɗauke da albarkar kaka,Suna raira waƙa don farin ciki!

Karanta cikakken babi Zab 126

gani Zab 126:6 a cikin mahallin