Zab 127:1 HAU

1 Idan ba Ubangiji ne ya gina gidan ba,Aikin magina banza ne.Idan ba Ubangiji ne ya tsare birnin ba,Ba wani amfani a sa matsara su yi tsaro.

Karanta cikakken babi Zab 127

gani Zab 127:1 a cikin mahallin